Adam Zango zai bar goyon bayan Buhari ya koma Atiku

Fitaccen mawaki kuma jarumin fina-finan Hausa, Adam A. Zango, ya shirya tsaf don ficewa daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa jam’iyyar adawa ta PDP. Kamar yadda majiyarmu ta samo rahoton. Rahoton na bayyana cewa, Adam Zango ya tattauna da na hannun daman dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar da wasu shugabannin PDP […]

Adam Zango zai bar goyon bayan Buhari ya koma Atiku

Fitaccen mawaki kuma jarumin fina-finan Hausa, Adam A. Zango, ya shirya tsaf don ficewa daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa jam’iyyar adawa ta PDP. Kamar yadda majiyarmu ta samo rahoton.

Rahoton na bayyana cewa, Adam Zango ya tattauna da na hannun daman dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar da wasu shugabannin PDP a jiya Laraba a Abuja.

Rahoton ya kara da cewa, a tattaunawar shugabannin PDP suka yi da jarumin sun yi kokarin gamsar da shi akan ya canza jam’iyya daga APC zuwa PDP.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta