Afcon 2019: Najeriya ta lallasa Burundi da ci 1

Tawagar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta samu maki uku a wasan farko na rukuni na biyu, bayan da ta doke Burundi 1-0.