AFCON 2019: Najeriya ta lallasa Kamaru da ci 3-2

Bayan Kungiyar Kwallon Kafa ta Super Eagles ta Najeriya ta kece-raini yanzu da takwararta ta Indomitable Lions da ke Kamaru a wasa zagaye na biyu. Najeriya ta lallasa Kamaru da ci 3-2

AFCON 2019: Najeriya ta lallasa Kamaru da ci 3-2

Bayan Kungiyar Kwallon Kafa ta Super Eagles ta Najeriya ta kece-raini yanzu da takwararta ta Indomitable Lions da ke Kamaru a wasa zagaye na biyu.

Najeriya ta lallasa Kamaru da ci 3-2