Afcon 2019: Wasan Najeriya da Guinea, Najeriya ta ci 1

‘Yan wasan kafan Najeriya na Super Eagles na fafatawa da kasar Guinea a wasan rukunin B da ake yi a filin wasa na Alexandria da ke Masar a gasar cin kofin Afirka na 2019.