AFCON 2019: Najeriya ta doke Tunisiya da ci 1- 0
Wasan da Najeriya ta yi da kasar Tunisiya, Najeriya ta samu nasarar kai mataki na uku bayan ta yi wa Tunusiya ci daya mai ban haushi.