Afuwa ga Boko Haram: Inda Sarkin Musulmi da Shugaba Jonathan suka yi kuskure –Jafaru Makarfi
Alhaji Jafaru Makarfi dattijo mai shekara 83 shi ne shugaban Jama’atul Nasril Islam reshen Jihar Kaduna.