Ahmed Musa ya lashe Gwarzon dan qwallon Rasha na watan jiya
Tsohon Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Ahmed Musa aka zaba a matsayin Gwarzon dan kwallon Rasha na watan jiya (Maris).