A’isha Buhari ta gurfanar da Gwamna Fayose a kotu
Matar Shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta gurfanar da Gwamnan Jihar Ekiti Mista Ayo Fayose a gaban kotu bisa da’awar da ya yi cewa tana da hannu a badakalar cin hanci da rashawa ta Halliburton.
Matar Shugaban Kasa, Aisha Buhari