Akuya ta haifi da mai kai biyu da kafafu takwas
A ranar Alhamis din makon jiya ne a gidan wani mai suna Malam dan’asabe Alhaji da ke Sabon Layi a garin Keffi na Jihar Nasarawa ya cika tinjim da jama’a da suka fito daga wurare daban-daban a yankin don