Akwai makantar da ake warkewa – Dokta Abdullahi

Aminiya ta tuntubi Dokta Abdullahi Sadik Muhammad da ke asibitin Ido na kasa da ke Kaduna domin jin ko yana iya yiwuwa mutum ya makance kuma daga baya ya samu magani ganinsa ya dawo?