Akwai qalubale a gaban Musulmi kan taimaka wa makarantun addini – Sarkin Lere

Mai martaba Sarkin Lere da ke Jihar Kaduna Alhaji Abubakar Garba Muhammad ya ce al’ummar Musulmin kasar nan suna da babban kalubale game da taimaka wa makarantun addinin Musulunci.