Alfanun noman rani yana da xinbin yawa ga al’umma – Xanmakaranta

Wani matashin manomin rani a Jihar Katsina ya bayyana noman ranin a matsayin wata babbar hanya ta dogaro da kai da kuma habaka tattalin arziki. A hirarsa da Aminiya, Alhaji Lawal danmakaranta, wanda shi ne shugaban kungiyar manoma rani ta karamar Hukumar Rimi, kazalika kuma jami’in hulda da jama’a na kungiyar ta jiha, ya bayyana […]

Alfanun noman rani yana da xinbin yawa ga al’umma – Xanmakaranta
Alfanun noman rani yana da xinbin yawa ga al’umma – Xanmakaranta

Wani matashin manomin rani a Jihar Katsina ya bayyana noman ranin a matsayin wata babbar hanya ta dogaro da kai da kuma habaka tattalin arziki. A hirarsa da Aminiya, Alhaji Lawal danmakaranta, wanda shi ne shugaban kungiyar manoma rani ta karamar Hukumar Rimi, kazalika kuma jami’in hulda da jama’a na kungiyar ta jiha, ya bayyana dalilinsa na rungumar noman kamar haka:

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50 a Kaduna

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno

DAGA LARABA: Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya

Fitaccen ɗan kasuwar Kebbi, BLB ya rasu yana da shekara 54