Alhazai za su fara tashi a filin jirgin saman Bauchi a bana
Maniyyata aikin Hajjin bana daga Jihar Bauchi za su fara tashi a sabon filin Jirgin sama na Bauchi da yanzu haka ake gab da kammala aikinsa a kauyen Durum da ke hanyar Bauchi zuwa Kano.