Alherin da Manzon Allah ya kawo ga duniya ba a taba samun irinsa ba – Limamin Abuja

Babban Limamin Abuja Sheikh Musa Muhammad ya ce alherin da Manzon Allah (SAW) ya kawo wa duniya alheri ne da ba a taba samun irinsa ba.