Alkali da mai laifi

Wani mutum ne ake tuhumar ya yi kisan kai, aka kai shi kotu. Ga abin da ya gudana tsakaninsa da Alkali. Alkali: “Kai ne ka kashe mutumin nan?” Wanda ake tuhuma: “A’a, ba ni na kashe shi ba.” Alkali: “Ka kuwa san hukuncin yin karya a kotu?” Wanda ake tuhuma: “Na sani sarai yallabai, amma […]

Alkali da mai laifi
Alkali da mai laifi

Wani mutum ne ake tuhumar ya yi kisan kai, aka kai shi kotu. Ga abin da ya gudana tsakaninsa da Alkali.

Alkali: “Kai ne ka kashe mutumin nan?”

Wanda ake tuhuma: “A’a, ba ni na kashe shi ba.”

Alkali: “Ka kuwa san hukuncin yin karya a kotu?”

Wanda ake tuhuma: “Na sani sarai yallabai, amma ko kusa bai kai hukucin kisan kai ba!”
Daga Nasir Shehi Kano

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida