Allah Ya yi wa mahaifin Ali Nuhu rasuwa
Allah Ya yi wa mahaifin fitaccen jarumi, kuma darakta a masana’antar Kannywood Ali Nuhu, Nuhu Poloma, rasuwa ranar Litinin. Da yake sanar da rasuwar, fitaccen furodusa Naziru Auwal, wanda aka fi sani da Naziru Danhajiya, ya ce, “Inna Lillahi wa inna ilaihirrajiun. Allah Ya yi wa mahaifin Ali Nuhu rasuwa yanzu a Gombe.” View […]
Allah Ya yi wa mahaifin fitaccen jarumi, kuma darakta a masana’antar Kannywood Ali Nuhu, Nuhu Poloma, rasuwa ranar Litinin.
Da yake sanar da rasuwar, fitaccen furodusa Naziru Auwal, wanda aka fi sani da Naziru Danhajiya, ya ce, “Inna Lillahi wa inna ilaihirrajiun. Allah Ya yi wa mahaifin Ali Nuhu rasuwa yanzu a Gombe.”