Allah Ya yi wa Mahmoon Baba Ahmed rasuwa

A daren jiya ne Allay Ya yi wa Malam Mahmoon Baba Ahmed rasuna yana dan kimanin shekara 75. Kaninsa, Dokta Hakeem Baba Ahmed ya wallafa a shafinsa na facebook inda ya sanar da rasuwar mamacin wanda wa ne a gunsa. Kafina rasuwar Mahmoon Baba Ahmed, shi ne mai rubuta makalar a Jaridar Aminiya mai taken […]

Allah Ya yi wa Mahmoon Baba Ahmed rasuwa

A daren jiya ne Allay Ya yi wa Malam Mahmoon Baba Ahmed rasuna yana dan kimanin shekara 75.

Kaninsa, Dokta Hakeem Baba Ahmed ya wallafa a shafinsa na facebook inda ya sanar da rasuwar mamacin wanda wa ne a gunsa.

Kafina rasuwar Mahmoon Baba Ahmed, shi ne mai rubuta makalar a Jaridar Aminiya mai taken Matashiya.

Shi dai Mahmoon, kwararren dan jarida ne wanda ya yi fice harkar, wanda ana iya cewa ya ga jiya kuma ya gay au.

Tuni dai aka yi masa sallar Janaza a masallacin Sultan Bello da ke Kaduna kamar yadda Musulunci ya tanadar.