Allah ya yi wa Sarkin Bwari rasuwa
Sarkin garin Bwari da ke cikin garin Abuja, Alhaji Musa Muhammad Ija-Koro ya rasu. Sakataren Fadar Sarkin, Yusuf Mamman Shere ne ya bayyana rasuwar sarkin a yau Talata. Za mu kawo cikakken labarin nan gaba kadan…………….

Sarkin garin Bwari da ke cikin garin Abuja, Alhaji Musa Muhammad Ija-Koro ya rasu.
Sakataren Fadar Sarkin, Yusuf Mamman Shere ne ya bayyana rasuwar sarkin a yau Talata.
Za mu kawo cikakken labarin nan gaba kadan…………….