Allurar rigakafin shan inna ba ta da wata illa –Sarkin Musulmi
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya ce allurar rigakafin shan inna, ba ta da wata illa don haka ya nemi ’yan Najeriya su karbe ta don magance kwayar cutar musamman a nan Arewa.