Alqa’ida ta ce ita ta kai hari a Nijar
Kungiyar Alka’ida a Yankin Afirka (AkIM) ta ce mayakanta ne suka kai hare-haren rokoki a Kamfanin Hakar Ma’adanan Yuraniyum na Faransa da ke Jamhuriyar Nijar.