Ambaliya ta ci mutum bakwai a Jihar Bauchi

Ambaliyar ruwa da ta biyo bayan ruwan sama da aka rika samu ba kakkautawa a yankunan Jihar Bauchi, ta yi sanadin asarar rayukan mutum bakwai a kananan hukumomin Gamawa da Zaki, tare da raba dubbai da muhallinsu.