Ambaliya za ta tagayyara jihohi 23 a bana –Gwamnati
Ma’aikatar Muhallai ta Tarayya ta yi hasashen za a samu ruwan sama kamar da bakin kwarya da zai iya jawo ambaliya a jihohi 23 daga nan zuwa 27 ga Agusta.