Ambaliyar ruwa: Manoma 140,000 ne suka yi asara a Jigawa – Kwamishina

Akalla manoma 140,000 ne suka yi asarar amfanin gonakinsu a jihar Jigawa sanadiyyar ambaliyar ruwan da ya faru a gonakin da suke kusa da gabar kogi. Kwamishinan noma na jihar Jigawa Alhaji Kabiru Ali ne ya sanar da hakan lokacin da Daraktan kungiyar Sasakawa Global 2000 na kasa Farfessa Sani Ahmed-Miko ya ziyarce shi yau […]

Ambaliyar ruwa: Manoma 140,000 ne suka yi asara a Jigawa – Kwamishina

Akalla manoma 140,000 ne suka yi asarar amfanin gonakinsu a jihar Jigawa sanadiyyar ambaliyar ruwan da ya faru a gonakin da suke kusa da gabar kogi.

Kwamishinan noma na jihar Jigawa Alhaji Kabiru Ali ne ya sanar da hakan lokacin da Daraktan kungiyar Sasakawa Global 2000 na kasa Farfessa Sani Ahmed-Miko ya ziyarce shi yau a Dutse babban birnin jihar.