‘Amfani Da Tsoffin Takardun Naira Zai Iya Jefa Mutum A Matsala’

Mutane da dama sun shaida cewa takardar Nairar Najeriya na saurin lalacewa.

‘Amfani Da Tsoffin Takardun Naira Zai Iya Jefa Mutum A Matsala’

Mutane da dama sun shaida cewa takardar Nairar Najeriya tana saurin lalacewa.

Wasu na ganin masu liki a wajen biki da yadda ake kasuwancin sabbin kudi na taka rawa saurin lalacewar takardun kudin.

Toh amma me ya kamata a yi, me kuma doka ta ce kan takardun kudin da suka tsufa suka lalace?

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba halin da mutum zai iya jefa kansa idan har aka same shi da wulakanta takardun Naira da kuma yadda za a ba da gudummuwa wajen inganta kudin.

Domin sauke shirin, latsa nan