Amsoshin Tambayoyi
Ni ina da ’yar uwa mai fama da kasala da rashin cin abinci, yawan barci, tashin zuciya da yawan zubar da miyau. Ko me wadannan alamu suka fi dangantuwa da shi? Kuma mece ce mafita? Daga Anti Momi, Jos