Amurka ta gamsu da tsarin Shugaba Buhari kan yaki da cin hanci – Kerry

Sakataren Harkokin Wajen Amurka Jonh Forbs Kerry ya nuna gamsuwar kasarsa kan tsarin yakki da cin hanci da rashawa da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari take aiwatarwa a Najeriya, inda ya bayyana hakan da abin yabawa ne ga irin kasar nan da rashawa ta dabaibaye.