Amurka ta qi amincewa da buqatar Koriya ta Arewa

Shugaban Amurka Barack Obama ya yi biris da tayin da kasar Koriya ta Arewa ta yi na cewa za ta dakatar da gwajin makamin Nukiliya muddin kasar Amurkan ta jingine atisayen da ta shirya yi da makwabciyarta wato Koriya ta Kudu.