Kasashen Waje• Created August 25, 2012 10:16
Amurka ta tsige tsirran shuke-shuken kayan maye dubu 578
Hukumar Yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta Amurka ta tsige tsirran shuke-shuken kayan maye, a wani farmaki da ta kai jihohi bakwai, wadanda suka hada da kaliforniya da Arizona da Idaho da Nebada da Oregon da Utah da Washington.