Amurka ta zargi Rasha da goyon bayan Trump
Gwamnatin kasar Rasha ta musanta zargin katsalandan ga harakokin siyasar Amurka, bayan Shugaba Barack Obama ya ki yin watsi da zargin cewa Rasha na kokarin ganin dan takarar jam’iyyar Republican Donald Trump ya kai ga nasara.