Amurka za ta gurfanar da Saudiyya a kotu
Majalisar Dattawan Amurka ta amince da kudirin dokar da zai bai wa iyalan, wadanda harin ranar 11 ga watan Satumbar shekarar 2011, ya shafa a biranen New York da Washington damar shigar da gwamnatin Saudiyya ƙara a gaban kotu.