An aikata fyade sau 55 a wata shida a Jigawa
Rundunar ’Yan sandan Jihar Jigawa ta sha alwashin sanya kafar wando daya da masu aikata fyade da luwadi a jihar bayan da ta ce an samu aukuwar aikata fyade da luwadi sau 55 a jihar a cikin wata shida.