An ba da hutun Ranar Dimokuradiyya
Ma’aikatar Harakokin Cikin Gida ce ta sanar da haka a safiyar Talata.
Gwamnatin Tarayya ta ba da hutu Laraba 12 ga watan nan na Yuni domin bikin zagayowar Ranar Dimokuradiyya.
Ministar Harakokin Cikin Gida, Olubunmi TunjinOjo ya sanar da haka ne a cikin wata sanarwa a safiyar Talata.