An biya Naira biliyan Tara cin abincin rana da attajiri Buppet
Cibiyar hada-hadar kasuwanci ta eBay ta tallata cin abincin rana tare da hamshakin attajirin nan Warren Buppet kan kudi sama da Dala miliyan biyu da dubu 600, inda aka samu gwanin da ya taya ya biya, amma ya ki yarda a bayyana sunansa. Kuma a bara ma da ka kwata irin wannan tallata cin abincin […]
Cibiyar hada-hadar kasuwanci ta eBay ta tallata cin abincin rana tare da hamshakin attajirin nan Warren Buppet kan kudi sama da Dala miliyan biyu da dubu 600, inda aka samu gwanin da ya taya ya biya, amma ya ki yarda a bayyana sunansa. Kuma a bara ma da ka kwata irin wannan tallata cin abincin rana tare da hamshakin attajirin, an kimant akudin kan Dal miliyan uku da 456,789.
Irin wannan tallata haja ko gwanjon attajirai yana taimaka wa gidauniyar Glide da ke San Francisco da ke kula da gidajen marasa galihu. Uwargidan Buppet ta farko ita ta faraka aikin gudanar da gidauniyar kafin mutuwarta a shekarar 2004.