An bude tashar talabijin ta AIT a Gombe
A ranar Juma’ar da ta gabata ne Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Ibrahim Hassan dankwambo, bisa bude tashar talabijin ta AIT da gidan rediyon Ray Power FM mallakar Cif Raymond Dokpesi a garin Gombe.