An bukaci Kiristoci masu aikin ziyara daga Jihar Nasarawa su zama jakadu nagari

An bukaci Kiristoci masu zuwa aikin ibada daga Jihar Nasarawa a bana su zama jakadun kwarai ga jihar a yayin da suke can kasa mai tsarki.