An bukaci Sarkin Musulmi ya kafa kwamitocin ganin wata

Wani malamin addinin Musulunci da ke Jos, Sheikh Abdulkadir Na’annabi Mu’azu Umar ya shawarci mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubukar ya kafa kwamitocin ganin wata