An buqaci al’ummar Fulani su nemi ilimi
Shugaban kungiyar Miyyati Allah, reshen Jihar mKwara Alhaji Usman Adamu ya shaida cewa neman ilimi shi ne mafita ga tarin matsalolin da Fulani makiyaya ke fuskanta a halin yanzu.