An cafke wadanda suka yi garkuwa da mata uku tsawon shekara 10 a Amurka

Jami’an tsaro sun cafke wadanda suka yi garkuwa da mata uku tsawon shekara 10, a wani gari da ake kira Cleabeland a Jihar Ohio ta Amurka.