An canza Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kaduna
Mukaddashin sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya Mohammed Adamu, ya bada umarnin sauya Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kaduna Ahmed Abdulrahaman, zuwa cibiyar binciken ‘yan sandan da take Abuja. Kakakin hukumar ‘yan sanda kuma mataimakin Kwamishinan ‘yan sanda Frank Mba ya sanar da hakan yau Abuja. Frank, ya ce Mista Aji Janga ne zai maye gurbin […]
Muqaddashin babban sufeton ‘yan sandan Nigeriya Muhammad Abubakar Adamu
Mukaddashin sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya Mohammed Adamu, ya bada umarnin sauya Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kaduna Ahmed Abdulrahaman, zuwa cibiyar binciken ‘yan sandan da take Abuja.
Kakakin hukumar ‘yan sanda kuma mataimakin Kwamishinan ‘yan sanda Frank Mba ya sanar da hakan yau Abuja.
Frank, ya ce Mista Aji Janga ne zai maye gurbin Ahmed Abdulrahaman a matsayin sabon Kwamishinan `yan sandan jihar Kaduna.