An cimma nasarorin kawar da cututtuka a Jihar Kano – Darakta
Daraktan Shiyyar dambatta na Hukumar Kula da Asibitoci ta Jihar Kano, Dokta Rabi’u Musa Uba ya ce ana cimma nasarori wajen kawar da cututtuka ne saboda kulawa ta musamman da gwamnatoci ke bai wa fannin lafiya a kowane mataki na gudanar da aiki.