An cire wa ’yan majalisar Turkiyya rigar-kariya
Shugaban Turkiyya Recep Tayiip Erdogan ya rattaba hannu a kan wata dokar da ake ce-ce-ku-ce a kanta, wadda za ta cire wa ‘yan majalisar dokokin kasar rigar-kariya daga gurfana gaban shara’a.