An dage jarrabawar NECO da za a fara yi gobe

Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantun sakandare wato NECO a yau Laraba ta sanar da dage ranar fara jarrabawar ake yi a watan Nuwamba zuwa Disamba da za a fara gobe 15 ga watan Nuwamba zuwa ranar 19 ga watan Nuwamba 2018. Rijistara mai rikon kwarya na hukumar NECO Mista Abubakar Gana ne ya sanar da […]

An dage jarrabawar NECO da za a fara yi gobe

Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantun sakandare wato NECO a yau Laraba ta sanar da dage ranar fara jarrabawar ake yi a watan Nuwamba zuwa Disamba da za a fara gobe 15 ga watan Nuwamba zuwa ranar 19 ga watan Nuwamba 2018.

Rijistara mai rikon kwarya na hukumar NECO Mista Abubakar Gana ne ya sanar da dage ranar fara jarrabawar.