An dage tattara sakamakon zabe na kasa zuwa gobe

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC Farfesa Mahmud Yakubu ne ya sanar da dage tattara sakamakon zaben na kasa zuwa gobe Litinin. Shugaban ya ce, tattara sakamakon zai fara ne gobe Litinin 25 ga watan Fabrairun 2019 da misalin karfe 11:00 na safe.

An dage tattara sakamakon zabe na kasa zuwa gobe

Shugaban Hukumar Zabe ta INEC, Farfesa Mahmood Yakubu

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC Farfesa Mahmud Yakubu ne ya sanar da dage tattara sakamakon zaben na kasa zuwa gobe Litinin.

Shugaban ya ce, tattara sakamakon zai fara ne gobe Litinin 25 ga watan Fabrairun 2019 da misalin karfe 11:00 na safe.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta