An dakatar da kodinetocin hukumar alhazai na kananan hukumomin Jihar Nasarawa

Hukumar Jindadin Alhazai ta Jihar Nasarawa ta dakatar da duk kodinetotcin hukumar a kananan hukumomi da yankunan raya kasa na jihar.