An dakatar da mata masu shirin talabijin a Masar saboda teva

Hukumomin talabijin a kasar Masar sun sallami mata takwas masu  gabatar da shirye-shirye saboda teba, wai saboda manufar kafofin yada labarai na kasar na kokarin kambama kimarta a idon al’umma.