An dakatar da Mukaddashin Akanta-Janar na Kebbi
Gwamnatin jihar The Kebbi ta dakatar mukaddashin Akanta Janar na jihar Ibrahim Alkali da Sakatariyar ma’aikatar Kananan hukumomin Jihar Saudatu Abdullahi Yauri. Ana dai zargin wadanda aka dakatar akan karkatar da wasu abubuwa da ke da alaka da kudaden jihar.
Gwamnatin jihar The Kebbi ta dakatar mukaddashin Akanta Janar na jihar Ibrahim Alkali da Sakatariyar ma’aikatar Kananan hukumomin Jihar Saudatu Abdullahi Yauri.
Ana dai zargin wadanda aka dakatar akan karkatar da wasu abubuwa da ke da alaka da kudaden jihar.