An dakatar da Shugaba da Sakataren qaramar hukuma kan yin fada a Jigawa

An dakatar da Shugaba da Sakataren karamar Hukumar Sule Tankarkar da ke Jihar Jigawa Alhaji Nasidi Musa da Alhaji Muhammed Abubakar daga mukamansu sakamakon fadan da suka yi a makon jiya, inda aka yi zargin sakataren ya nemi yi wa shugaban duka ba don wadansu sun shiga tsakani ba.