An daura masa aure da mai cikin wata bakwai
Wani magidanci ya kai surikinsa gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke Tashar Babiye a garin Bauchi yana rokon kotun ta raba aurensu da matarsa mai suna A’isha Yayaji kuma a biya shi dukkan kudin da ya kashe a lokacin bukukuwan auren.