An daure Dan Acaba bisa laifin yin luwadi da yara 6
Kotun Majistiri dake Minna babban birnin jihar Neja ta yanke wa Adamu Mohammed dan shekara 23 hukuncin daurin shekara hudu a gidan yari. Kotun dai ta kama Adamu ne da laifin yi wa wasu yara maza shida luwadi, kamar yadda dokar kasa ta tanadar a sashi na 284. Jami’in dan sandan da ya shigar da […]
Kotun Majistiri dake Minna babban birnin jihar Neja ta yanke wa Adamu Mohammed dan shekara 23 hukuncin daurin shekara hudu a gidan yari.
Kotun dai ta kama Adamu ne da laifin yi wa wasu yara maza shida luwadi, kamar yadda dokar kasa ta tanadar a sashi na 284.
Jami’in dan sandan da ya shigar da karar ASP. Daniel Ikwoche, ya ce, wani mutum ne mai suna Yusuf Buhari ya sanar wa ofishin ‘yan sandan dake Chanchaga ranar 6 ga Oktoba.