An daure mutum biyu shakaru goma bisa laifin buga katin dan kasa na jabu
Wata kotu da ke titin Daura a Kaduna, a makon jiya ta daure wasu mutane biyu shekaru goma ko wannensu saboda samun su da laifin buga katin dan kasa na jabu.